1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

October 29, 2021

Sama da mutane miliyan biyar ne suka rasa rayukansu a fadin duniya daga cutar COVID 19, a cewar alkaluman jami'ar Johns Hopkins. Adadin ya kai haka ne a dai dai lokacin da kasashgen duniya ke cigaba da fafutukar shawo kan yaduwar nau'in Delta.

https://p.dw.com/p/42Mk2