1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

July 9, 2023

Dubban mutane sun gudanar da zanga-zanga a Izra'ila don kalubalantar garambawul din da Netenyahu ke son yi wa dokokin shari'a, Angola da Kwango sun kaddamar da shirin sake gina wata hanyar jirgin kasa wacce ke hada yankunan kasashen biyu da ake hakar ma'adanai.

https://p.dw.com/p/4TdBf