1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Safe

February 10, 2022

Cikin shirin akwai batun karancin man fetir da ake fama da shi a Najeriya. Hukumar kwallon Najeriyar ta dawo da tsohon coach na Super Eagles bayan dauko wani daga ketare. A Nijar akwai dambarwa kan nade-nade a fadar shugaban majalisar dokoki.

https://p.dw.com/p/46mo2