1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin rana 13.09.2018

Gazali Abdou Tasawa
September 13, 2018

A cikin shirin za ku ji cewa a kasar Ghana an gudanar da jana'izar tsohon Babban Magatakardan Majalisar Dinkin Duniya Kofi Annan wanda Allah ya yi wa rassuwa a karshen watan Agustan da ya gabata.

https://p.dw.com/p/34pQS