1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arzikiAfirka

Manoma na alfahari da noman albasa

June 2, 2023

Yadda ake hada-hadar kasuwar albasa a jihar Kano da ke arewacin Najeriya, duk da matsalolin da ke tattare da nomanta, manoma da masu sayar da albasar sun ce suna samun riba.

https://p.dw.com/p/4S8H6