1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Mai sana'ar sayar da shayi a Kano

June 6, 2023

Sana'ar shayi na ci gaba da samun karbuwa tsakanin matasa a jihar Kano da ke Najeriya. Irin wadannan matasa sun ce sana'ar na taimaka musu wajen samun abun da za su biya bukatunsu na yau da kullum.

https://p.dw.com/p/4SGNY