You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Talabijin kai tsaye
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Talla
Jamus
Jamus kasa ce da ke nahiyar Turai kuma ita ce ke kan gaba wajen karfin tattalin arziki a nahiyar.
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Manyan kasashen duniya na taronsu na koli
Manyan kasashen duniya na taronsu na koli
Jamus ta bude sabon babin kyautata dangantakar Turai da Amirka a lokacin da sabon shugaban Amirka ya yi bayyanar farko.
Jamus da Faransa na nazari kan tattalin arzikin Turai
Jamus da Faransa na nazari kan tattalin arzikin Turai
Shugabannin kasashen Jamus da kuma Faransa na wata ganawar domin nazarin hanyoyi farfado da arzikin kasashen Turai.
Macron na ziyara a Jamus
Macron na ziyara a Jamus
A wannan Litinin Shugabanin Faransa da Jamus za su gana kai tsaye a fadar gwamnati da ke birnin Berlin.
Corona: Merkel ta yi kiran hadin kan Turai
Corona: Merkel ta yi kiran hadin kan Turai
Merkel ta ce Jamus za ta yi amfani da jagorancinta a EU, wajen habaka hadin kai da bunkasa tattalin arzikin Turai
Shugabannin Jamus za su shimfida furanni
Shugabannin Jamus za su shimfida furanni
Sakamakon kewayowar ranar kamala yakin duniya na 2,birnin Berlin na Jamus ya kebe ranar hutu na musamanna a karon farko
Jamus za ta taimaki EU kan COVID-1
Jamus za ta taimaki EU kan COVID-1
Jamus ta ce a shirye ta ke ta kara kasafin kudi, domin taimakawa kasashen Tarayyar Turai su shawo kan annobar COVID-19.
Talla