1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Gwamnatin Tinubu na fuskantar barazana

Uwais Abubakar Idris
June 2, 2023

Kungiyar kwadagon Najeriya ta bai wa gwamnatin Shugaba Tinubu wa'adin janye matakinta na cire tallafin mai ko kuma ta tsunduma yajin aiki.

https://p.dw.com/p/4S8iC