1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaAfirka

Mata masu renon ciki, na ci gaba da cin farar kasa

December 6, 2023

Duk da illolin da ke tattare da cin farar kasa ga lafiyar dan Adam, mata masu renon ciki, na ci gaba da cin farar kasa a Ghana da sauran kasashen Afirka

https://p.dw.com/p/4Zoy9