SiyasaFatan da 'yan Najeriya suke da shi a kan Tinubu To view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZaharaddeen Umar05/30/2023May 30, 2023A yayin da Bola Ahmed Tinubu ya karbi jagorancin Najeriya, wasu 'yan kasar na fatan zai yi gaggawar tunkarar kalubalen rashin tsaro da tattalin arziki da kasar ke fuskanta. https://p.dw.com/p/4Ryo6Talla