1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jana'izar marigayi Sanoussi Jackou a Nijar

Gazali Abdou Tasawa MAB/LMJ
July 21, 2022

An karrama marigayi tsohon dan gwagwarmayar siyasa a Jamhuriyar Nijar, Farfesa Sanoussi Tambari Jackou. Matrigayin ya rasu a ranar Litinin din wannan mako, yana da shekaru 82 a duniya.

https://p.dw.com/p/4EUVT